Bayani zubar da ciki tare da yardar likita

Responsive image

Kasashe dayawa suna da sharia akan yuyuwar zubar da ciki da kuma amfani da kwayar zubar da ciki.Akasashen da ba haramtar da zubar da ciki ba,mafi yawan likitoti sum bada daman ayi amfani da magani Mifeprostone da Misoprostol acikin sati goma na samuwar ciki,amma Misoprostol shikadai yana aiki sosai acikin sati goma na samun ciki.Alamomin zubar da ciki tare da kwayoyi kusan iri daya ne da bari,kuma zubar da ciki da kwayoyi yafi wa mata suyi amfani dashi asiranche.

Kwayoyin Magani zubar da ciki suna amfani ne ta harnyar bude bakin mahaifa wanda zai sa mahaifar ta murda ya fitar da ciki.

Lokacin da kikasha Misoprostol cikin awa daya zuwa biyu na kwayoyin farko da jiki zai dauka,zaki fara murdan ciki da ganin jinni.zubeiwar ciki takan faru cikin awa ashirin da hudu da kikasha kwayoyin Misoprostol na karshe.Wani locaci kuma zubewar ciki yakan faru kamin awashirin da hudu.

Responsive image
Responsive image

In ke mai kulace, zaki iya ganen locacin da cikin ya fita.Zai yi kamada karamin bakin inibi da yana ko kuma karamar riga zagaye da farin yana.Yadanganta daga girman ciki.Wannan tsoka bazekai girman yasan manunin hannu ba zuwa babban yasa.Wannan itace alaman zubewan cikin yayni nasara in har zaka iya ganen wannan tsokar.Wani locaci jinni yankan rufe tsokar ba zaki iya gane wa ba sei kin duba dakau.

Marubucin:

Dukar bayani da an samu alaman tsa a wanan yanar gizo ne an rubuta daga hannu kungiyar HowToUseAbortionPill.org yarda aka samu a cikin misali daga National Abortion Federation, Ipas, Hukumar Lafiya Ta Duniya (World Health Organization), DKT kasa da kasa (International) dakuma carafem.

National Abortion Federation (NAF) ne sanaa kungiya wande ke bada zubar da ciki a arewa amirka, da shugaba daya a cikin zabi motsi. Bayani akai HowToUseAbortionPill.org ne aka hada da 2020 Jagororin Manufofin Asibiti (Clinical Policy Guidelines) Wanda NAF ya saki.

Ipas kawai ne kungiya kasa da kasa wande yeke fadada anfani zubar da ciki wanda ba a bata ba da kuma kula da kwakwalwa. Bayani akai HowToUseAbortionPill.org ne aka hada da Sabunta Asibiti acikin Lafiyar Haihuwa 2019 Wanda Ipas ya saki.

Hukumar Lafiya Ta Duniya (The World Health Organization) ne musamman hukumar na Gama Duniya (United Nations) da yake alhakin lafiyar jama’a na kasa da kasa. Bayani akai HowToUseAbortionPill.org ne aka hada da 2012 zubar da ciki wanda ba a bata ba: jagorancin fasaha da siyasa na tsarin lafiya Wanda WHO ta saki.

DKT kasa da kasa ne kungiya da an rejista, wanda ba ta riba ba, da haka kafa a 1989 domin ta kula da ikon kasuwancin jama’a a wasu babban kasashe wanda sukada bukatun mai girma na tsarin iyali, HIV/AIDS rigakafin dakuma zubar da ciki wanda ba a bata ba.

carafe ne cibiyar sadarwa asibiti wande ke baya da dace da sanaa akulawa da zubar da ciki da tsarin iyali domin mutane su lura da lamba dakuma tazarar yaran su.


References:

This website may require anonymous cookies and various third party services to function properly. You can read our Terms & Conditions and Privacy Policies. By continuing to use this site you are giving us your consent to do this.