
Yadda yake aiki
Kwayoyin Magani zubar da ciki suna amfani ne ta harnyar bude bakin mahaifa wanda zai sa mahaifar ta murda ya fitar da ciki.
Lokacin da kikasha Misoprostol cikin awa daya zuwa biyu na kwayoyin farko da jiki zai dauka,zaki fara murdan ciki da ganin jinni.zubeiwar ciki takan faru cikin awa ashirin da hudu da kikasha kwayoyin Misoprostol na karshe.Wani locaci kuma zubewar ciki yakan faru kamin awashirin da hudu.
Idan Kayi Damuwa
In ke mai kulace, zaki iya ganen locacin da cikin ya fita.Zai yi kamada karamin bakin inibi da yana ko kuma karamar riga zagaye da farin yana.Yadanganta daga girman ciki.Wannan tsoka bazekai girman yasan manunin hannu ba zuwa babban yasa.Wannan itace alaman zubewan cikin yayni nasara in har zaka iya ganen wannan tsokar.Wani locaci jinni yankan rufe tsokar ba zaki iya gane wa ba sei kin duba dakau.
Nassoshi:
- “Induced Abortion.” American College of Obstetrics and Gynecologists.
https://www.acog.org/Patients/FAQs/Induced-Abortion - “Care for Women Choosing Medication Abortion.” The Nurse Practitioner.
https://journals.lww.com/tnpj/Citation/2004/10000/Care_for_Women_Choosing_Medication_Abortion.9.aspx - “Safe abortion: technical and policy guidance for health systems.”The World Health Organization.
https://apps.who.int/iris/bitstream/handle/10665/70914/?sequence=1