Abinlura:Sati biyu bayan zubewar ciki, gwajin ciki zai nuna akwai ciki saboda sinadarin kwayoyin haihuwa da kei yawo cikin jiki.In kinajin alamomin ciki kamar kumburin nono,tashin zuciya da kasala da sawransu) ki ziyarce likita.
Lokacin da ki ke da ciki,alamomin na sama ba abun damuwa bane.Amma akula alamomina kasa za su iye jefa ki cikin matsala.
Zubar jinni mai tsanani:In kin jike auduga biyu na awa daya; ada biyu a jere bayanda kike tunanin cikin ya fita, wannan zubar jini ne mai yawa. To wannan jinin ya tsananta.Anemi taimakon likita.
Jikewar audugan:Yana nufi babbar auduga tacika da jinni gaba da baya,gefe da gefe da kuma cikinta gabadaya.
Murdan ciki mai tsanani: In kin sami tsanani wanda aka kasa samun sauki duk da kinsha ibuprofen,to ki naimi taimakon likita.Wannan irin murdar ciki mai tsanani zai iya sa ki samu matsala dangane da ciki.Murdar Ciki da aka kasa samu sauki tare da amfani da ibuprofen zai iya zama alamar matsala.Muna bada shawara duk mace mai ciki da ke famar da murdar ciki ta nemi taimakon Likita.
References:
This website may require anonymous cookies and various third party services to function properly. You can read our Terms & Conditions and Privacy Policies. By continuing to use this site you are giving us your consent to do this.