Ciki Kalkuleta
Yadda nisa tare a ciki ne ku? Bincike ya nuna cewa zubar da ciki magani ne mafi sau da yawa shawarar domin ciki kafin 13 makonni tun your last hailar lokaci. Yi amfani da ciki kalkuleta don sanin yadda nisa tare da ku ne, tun da na karshe hailar lokaci.
Idan lokacinka na ƙarshe ya fara a ko bayan haka:
27 Disamba, 2022
Kuna iya yin la’akari da kwayar zubar da ciki
Abinlura
Idan kana da wani UID
Idan kana zaune da HIV
Idan kun damu da sirri
Idan kana yawan shayarwa
Idan kana da karancin jini
Shawara Mai Muhimmanci
Creating A Safety Plan for the medical abortion process
A cewar majalisar Amurika ta likitocin yara da mata masu juna biyu, sashe daya na farko na zubar ciki tare da amincewa zubar da ciki tare da yardar likita shine aikin da yafizama mai lafiya. Duk da haka, ki shirya don yiywar matsala ta gaggawa .Kiyi la’akari da tambayoyin da ke kasa don su taimaka miki ki kirkiro tsari da ba matsala koda kina bukatan hakan.
Kina bukatar ki kasance wajen cikin awa daya ko kasa da haka. (In baki da isashen jini, ana bukatar ki isa wajen cikin minti talatin.)
Shin akwai wani tare dake da zai iya tuka mota? Ko taksi zaki dauka? Ko motar jama’a? Nawa zaki kashe kuma za’a iya samu cikin awa ashirin da hudu? Ki tuna bai dace ba ki tuka mota da kanki zuwa asibiti lokacin neman lafiyar gaggawa.
Shin zubar da ciki tare da yardar likita ko zubarda ciki a gida doka ta takaita a wurind kike zaune? Me zaki gayawa likita don su fahimci taimakon da kike bukata, amma kuma wannan zai kare sirrinki? Munada wasu shawarwari inkina bukatar taimakon tunanin abinda zakice.
Abinda zaki gayawa likitan ki A wasu kasashe, zubarda ciki tare da yardar likita ko zubarda ciki a gida doka ta takaita.Wannan yana nufin in kina bukatar taimakon na gaggawa, kina bukatar kiyi hankali game da abinda zaki fada.Zubarda ciki tare da yardar likita yanada alama iri daya data zubar ciki da ya faru da kanshi (ana kiranshi zubar ciki na kwatsam).Saboda haka, kina iya fadar abu kamar haka
- Ban tabbatas da abinda ke faruwa ba.Na fara zubar jini
- Ina zubar jini, amma banaji kamar jinin al’ada
- Kawai a take na fara zubar jini kuma ina jin tsoro akwai damuwa.
Nassoshi:
- “Induced Abortion.” American College of Obstetrics and Gynecologists. https://www.acog.org/Patients/FAQs/Induced-Abortion
- “Care for Women Choosing Medication Abortion.” The Nurse Practitioner. https://journals.lww.com/tnpj/Citation/2004/10000/Care_for_Women_Choosing_Medication_Abortion.9.aspx
- “Safe abortion: technical and policy guidance for health systems.”The World Health Organization. https://apps.who.int/iris/bitstream/handle/10665/70914/?sequence=1