GAME DA MU

Mu su waye

HowToUse Yanda za'ayi amfani abu ne na layin al'umma da ake gudanarwa mutane da suka sadaukar sukayi imani da cewa mata, batare da la'akarin inda suke zama ba, su sami hanya zababbiya ta zubar da ciki ba cutarwa.

Whoweare_illustration_01

Abunda mukeyi

Whowedo_illustration_01

HowToUse Yanda za'ayi amfani yana aiki don raba gaskiya karya game da kwayoyin zubarda ciki, abinda zakiyi la'akari tun kamin, ina zaki sami ingantattun kwayoyin zubarda ciki, yanda zakiyi amfani dasu ba tare da wata matsala, da abinda ake zaton ya faru da yaushe ya kamata ki nemi taimako jami'an kiwon lafiya in bukata ta taso.Muna nan don mu shiryar da mata da bayani da suke bukata don kada akalar zubarda ciki da ba matsala akan abubuwansu.

Ina muke aiki

HowToUse kungiya ce ta duniya muna nan don mu samarda bayanai da kaya wa mata kewayen duniya. In akwai yaren da baki gane ba? gaya muna anan: info@howtouseabortionpill.org

Wherewework_illustration_01

Rashin Ikrari:

Anyi dukkan kokari don tabbatas da cewa dukkan bayanin dake kunshe acikin shafin yanargizon ingantacce ne. Haka bayani da ke ciki zai iya changa wa lokaci zuwa lokaci haka kuma mawallafen ba zai daukin alhakin ingancen bayanen da za agabatarba a wannan lokacin.

Disclaimer_illustration_01

References

Reference_illustration_01
  • Abortion Facts. National Abortion Federation;n.d.
  • Assorted Abortion Resources.Guttmacher; n.d.
  • Clinical Practice Handbook for Safe Abortion. Geneva: World Health Organization; 2014.
  • Creinin, M & Grossman D(2014). Medical Management of First-Trimester Abortion: 143(2):1-18.
  • The Abortion Pill: Medical Abortion with Mifepristone and Misoprostol. The Feminist Women’s Health Center; 2010.
  • Using the combination of Mifepristone and Misoprostol: All you need to know. safe2choose; 2015.
  • Using Misoprostol: All you need to know. safe2choose; 2015.
  • Vekemans, M(n.d.) First trimester abortion guidelines and protocols – Surgical and medical procedures. International Planned Parenthood Federation.
  • Von Hertzen H & Baird D(2006). Frequently asked questions about medical abortion. Contraception: 74(1):3-10.
  • Women's Health Care Physicians. Induced Abortion - ACOG. American College of Obstetricians and Gynecologists,May 2015. Web.

SHARUDAN HIDIMA

Hanyoyi da amfani www.howtousetheabortionpill.org(bayan nan yana nufin yanar gizo) kuma bayanin, hotona, sako da bidio, da aka tanada ta wannan hanyar yanar gizo wadanda suka mallaki da ma'aikatan yanar gizo ("mu ko mu")magana ce ma wadannan sharudan, yanayi da gargadi (sharudan hidimai)Ta hanyar samun bayanai da ke kunshe a cikin wannan yanar gizo mai yin amfani ("kai ko mai yin amfani" sun yarda da dukkan shardan hidima,da za mu iya sabuntawa daga lokaci zuwa lokaci.

Shafin yanar gizo baiyi niyyar canzawa ga shawarar lafiya ta sirri ko kulawa ba, kuma kar a digara ma hakan.Ana bada shawara a nemi shawarar jami'an kiwon lafiya dangane da tanbayoyi ko damuwar lafiyar mutun.

Kowane kokari anyi shine don tabbatar da cewa bayanin dake kunshe a cikin shafin wannan yanar guzo cikakke ne.Duk da haka abinda ke kunshe zai iya canzawa daga lokaci zuwa lokaci ba tare da sanarwa ba, kuma marubutan basu amince da alhakin cikar ko shigar dukkan bayanai da aka wakiltar a kowane lokaci ba.

Ba kowane irin yanayi zamu dauki alhakin kowane nau'in rashi ko lalacewar da zai iya zama wahala ba hadi da samun raunin mutun ko mutuwa, sakamakon wani yayi amfani da wannan yanar gizo ko kowane mu'amala tsakanin mai amfani da yanar gizon, akan layi ko ba kan layi ba.

Ma mazauna kasashen da doka bata amince da zubarda ciki ba yi shawarar ki ziyarci yanar gizo, bamu daukan alhakin kowane amfani ko rashin amfani da bayani da aka tanadar daga wannan yanar gizo .In kin samu yanar gizon inda kilan doka bazata amince ba ba ayi hakan, kin dauki hadarin yin hakan a hannunki.

Bamu dauki alhakin kowace damuwa ta fasaha ko kuskure da yake da alaka da amfani da yanar gizo ba.Da kuma kowane lalacewa ko raunika sakamakon wadan nan damuwa ko kuskure .Wadan nan damuwa zasu iya hadawa da amma basu da iyaka:kasawar tsaikon sadarwa ta emel , cibiyar cibiyar sadarwa, masu hidima, yawan zirga zirga a yana, damuwar manhaja da masarrafa, sata ko aibi ma kowanne na'ura.

Kar kayi yinkurin tsangwaman ayukan da suka dace na yanar gizo kuma, musamman, karkiyi yinkurin kubuta daga tsaro, kar ka bata, ko maimakon haka ka rushe yanar gizon ko kowane tsarin na konfuta, masu hidima, na'ura mai bada hanya tsakanin hanyoyin sadarwa ko kowane na'ura dake hada yana.Ba zamuyi ba kuma ba zamu bada garanti cewa kowane abun ciki na yanar gizo bazai sami cuta ba. (Infection and virus) ko wata lamba da zata bata ko rusarda kayan.Zaka dauki alhakin aiwatar da isashen aiki da binciken cuta (virus) don gamsuwa da abinda kake bukata na musamman don kariya da dogaro na fita da shigar labari.Bamu daukar alhaki ma ko wane rashi ko ikirari da zai taso daga kowane rashin damar samun yanar gizon.

Ka yarda ka kare, kayi fansa, damu da daraktoci, da mambobi, da ma'aikata, da yan sakai, (tattara,"masu fansa").Ba cutarwa daga dukkan kowane farashi, dora laifi, kudi, ikirari, mataki, ko bukata, alhaki da yarjejeniya hade da ba iyakancewa, sanin ya kamata, doka, lissafin kudi ko wasu kwararrin kudi, ko kajawo wa kanka ko ka hada da wasu, wadanda masu fansa zasu wahaltu, samun dorewa, jawowa ko a bukaci a biya sakamako daga, jawowa dangane da kowane mataki, kara, ci gaba, bincike ko ikirari wanda za'a iya kawowa, a fara, ayi, a gurfanar ko a tsoratar akan kowane mai fansa ko wanene ya taso a doka, adalci ko karkashin ka'ida da tsari ko ka'idojin gwamnati na kowane hurumi, da ya taso daga ko da yake da alaka amfaninka na yanar gizo, hade da bayanai da aka samu ta hanyar yanar gizo.Keta wadan nan sharudan na hidima kuma /ko da karya zartadda shari'a.

Yanar gizo ya kunshi mahada shafin kungiya ta uku.Kowane mahada na waje an tanadar ne kawai don dacewa.Amfanin mahadarka ta waje hadarinsa yana hannunka ne.Kowane mahada daga yanar gizo bai kunshi yardar kowane kungiya ta uku ba .Yanar gizon shi, ko kayanshi, ko hidimomi.Ba zamu dauki alhakin kowane hidimar yanar gizo ko wasu kayan aiki da aka hada ma ko daga yanar gizo kuma mun tsame hannu da dukkan alhakin kowane cutar da za same wajen amfani da wannan aiki.

Ba muyi wani waranti ko wakikci na bayani akan yanar gizo ba na dacewa ko samarwa da amfani a kowane hurumi.Ta hanyar samun yanar gizo, kiyi waranti da wakilta muna cewa doka ta baki damar kiyi haka kuma kiyi amfani da bayani da aka tanadar ta hanyar yanar gizo.

Kin bayyanarda da yarda ma kowane hurumi na daban na mahawara tare damu ko yanar gizo, zauna a cikin koton yan kanada kuma kici gaba da yarda da bayanarda izni ma hidima ta hurumin mutum a cikin koton canada tare da alaka da kowane abu na muhawara da ya kunshi kowane ikirari da ya shafe mu ko yanar gizo, ko wani abun mu ko gawurtaccen ta,jami'ai, daraktoci, mambobi, masu samarda hanyoyin sadarwa da masu samarda abun ciki.

In aka sami kowane tanadin wadannan abubuwa hidima da nakasa a kowane koto da suke da ikon hurumi, rashin nakasan wannan tanadi karya shafi nakasan na sauran tanadin na wannan abubuwa hidimomi wanda zai kasance cikin cikakkaken karfi da tasiri .Ba'a dauke sharadi ma kowane abubuwan hidima ba da zaton kari ko ci gaba na dauke sharadi ma irin wadannan abubuwa ko yanayi ko wasu abu ko yanayi.

In baka gamsu da wannan yanai gizo ba ko kowane abun ciki, ko tare da wadannan sharuda hidimomi, ka daina samu da amfani da shafin yanar gizon .

SIRRIN MANUFOFI

www.howtousetheabortionpill.org (bayan wannan ana nufin "yanar gizo") shafin yanar gizo ne da ake kula don tabbatas da sirrin da amana na masu amfani dashi.Muna yin wannan don tabbatas da cewa masu amfani zasu iya samun shafin yanar gizon ba tare da an bayanarda kowane bayani ba na mutum wanda ya hada da suna, adereshi na zahiri da kuma adereshin emel.

Shafin yanar gizon zai tattara bayanai da kididdiga gaba daya game da masu amfani da wannan shafin yanar gizo, wanda ya zai hada da amfani da kuki, wanda zai bamu dama mu lura da zirga zirgar shafin yanar gizo kuma mu tattara sauran bayanai gaba daya a shafin yanar gizon masu amfani.Wadannan bayanai da za'a bude ma kungiya ta uku zasu kasance daidaitattu nau'i kuma bazai hada da sunan mutum ko wasu bayanai da zasu bayyana mutum ba.

Koda mai amfani yayi shawarar hulda da wadanda suka kirkiro shafin yanar gizo ba za'a bude da ganin damar mu ba, sai an sami amincewar masu amfani kafin a bayanar ma kungiya ta uku, in bacin tawagar masu kula da shafin yanar gizo ko kuma sauran masu tanadar da hidimomi da suke taimakawa wurin amsa mana da sadarwa da bai fiye abinda ake bukata a zatar a doka ba. A inda masu amfani suka amince su tanadar mana da bayani don dalilin da aka turo shi gare, kamar amsa tambaya, kuma zamu iya isar da bayanin ta hanyar da mai amfani yake bukatar tsarin huldar. Bari a bada shawarar bamu da da garanti na tsaro da sirri na kowane bayani da mai amfani ya sadar zuwa ga yanar gizo ko yanar gizo ta sadar zuwa ga mai amfani, ta emel. Mai amfani ya amince cewa rashin kariyar sadarwa ta emel a yanar gizo bayada tabbaci a batu mai yiyuwar toshewa ko rashi ko yiyuwar canji. Bamu da alhaki haka kuma ba baza muyi dogaro ga mai amfani ko wani na daban ma kowace lalacewar dake da alaka da kowane emel na sadarwa tsakanin ma'aikacin shafin yanar gizo da da yanargizo.

Lokacinda www.howtousetheabortionpill.org ya tanadi mahada ta yanar gizo ga kungiya ta uku, wadannan yanar gizo zasu iya samun tsare sirrin manufofi dake da banbanci da namu.Wannan tsare sirrin manufofi bai shafi wadannan yanar gizo ba,kuma tsare sirrin manufofin wadannan yanar gizo bai shafi www.howtousetheabortionpill.org ba.Muna rokon ku da ku sake duba tsare sirrin manufofi na kowane yanar gizo da kuka samu ta hanyar wannan yanar gizo.

www.howtousetheabortionpill.org yana maraba da ra'ayinku game da yanar gizo da kuma tsarin sirri manufofi.In kuna son hulda damu da kowane tambaya ko shardi don Allah ki tabo mu tare da yin tambaya da fom dinmu na a taba mu