Kafin amfani da kwayoyi

Ciki Kalkuleta

Yadda nisa tare a ciki ne ku? Bincike ya nuna cewa zubar da ciki magani ne mafi sau da yawa shawarar domin ciki kafin 10 makonni tun your last hailar lokaci. Yi amfani da ciki kalkuleta don sanin yadda nisa tare da ku ne, tun da na karshe hailar lokaci.

If your last period started on or after:

You can still consider the abortion pill.

Abinlura

Considerations illustration 01
 • In kina shayar da nono,kwayoyin Misoprostol za su iya sa yaro yayi zawo.Don karia akan wannan,ki shayar da yaron ki,ki sha kwayar Misoprostol sannan ki jira bayan awa hudu ki shayar da yaronki.
Considerations illustration 03
 • In kinada rashin isashen jini (karancin abinda ke bada jini iron) ki nemi jami'in kiwon lafiya wanda baifi nisan minti talatin ba daga wurinki.In rashin jinin yayi yawa nemi likita kafin kiyi amfani da kwayoyin zubar da ciki.
Considerations illustration 05
 • In yanayin da ba'a so ya faru kika sami matsala kuma kina son taimakon jami'in lafiya, za'a iya ganin kwayar maganin in anyi amfani dashi ta farji.A wasu kasashe, za'a iya kai kararki in an sami kwayoyin a farjinki.
Considerations illustration 02
 • In kina da kwayar kanjamo,ki tabbata kin kula da kanki tare da shan magungunnan kanjamo.Haka zai sa kisamo lafiya.
Considerations illustration 04
 • Idan ka na da damuwa game da kiyaye zubar da ciki a matsayin masu zaman kansu kamar yadda zai yiwu, yi amfani da zubar da ciki kwayoyin magani a tarnaƙi daga bakinka tsakanin your hakora da kuma cheeks maimakon a cikin farji.

Shawara Mai Muhimmanci

General_illustration_01
 • Ki sha ruwa sosai lokancin da kike amfani da kwayar zubar da ciki.
General_illustration_02
 • Ki ci abincin maras nauyi don samun saukin tashin zuciya.
General_illustration_03
 • Kiyi la'akari da shan ibuprofen kafin kiyi amfani da misoprostol don a rage ciwo daga makyuyaciya
General_illustration_04
 • In kinyi amfani da kwayoyin misoprostol ki kasance a waje (kamar gidanki) inda zaki sami sirri sai ki kwanta na dan awowi bayan kinyi amfani da kwayanimize pain from cramping
General_illustration_05
 • Consider taking ibuprofen before you use misoprostol to help minimize pain from cramping.
General_illustration_06
 • In kina son kiyi tsari mai lafiya kafin amfani da kwayoyin zubarda ciki koda zai kasance kina bukatar taimakon jami'an lafiya.

Kirkiro tsari mai lafiya

A cewar majalisar Amurika ta likitocin yara da mata masu juna biyu, sashe daya na farko na zubar ciki tare da amincewa zubar da ciki tare da yardar likita shine aikin da yafizama mai lafiya. Duk da haka, ki shirya don yiywar matsala ta gaggawa .Kiyi la'akari da tambayoyin da ke kasa don su taimaka miki ki kirkiro tsari da ba matsala koda kina bukatan hakan.

A ina cibiyar lafiya ta gaggawa dake kusa mai aiki awa ashirin da hudu take?

Kina bukatar ki kasance wajen cikin awa daya ko kasa da haka. (In baki da isashen jini, ana bukatar ki isa wajen cikin minti talatin.)

Creating_illustration_01
Creating_illustration_02

To yaya zaki isa wajen cibiyar bada lafiya ta gaggawa?

Shin akwai wani tare dake da zai iya tuka mota? Ko taksi zaki dauka? Ko motar jama'a? Nawa zaki kashe kuma za'a iya samu cikin awa ashirin da hudu? Ki tuna bai dace ba ki tuka mota da kanki zuwa asibiti lokacin neman lafiyar gaggawa.

Me zaki gayawa likitanki?

Shin zubar da ciki tare da yardar likita ko zubarda ciki a gida doka ta takaita a wurind kike zaune? Me zaki gayawa likita don su fahimci taimakon da kike bukata, amma kuma wannan zai kare sirrinki? Munada wasu shawarwari inkina bukatar taimakon tunanin abinda zakice.

Creating_illustration_03
Creating_illustration_04

Me zaki gayawa likitanki?

Abinda zaki gayawa likitan ki A wasu kasashe, zubarda ciki tare da yardar likita ko zubarda ciki a gida doka ta takaita.Wannan yana nufin in kina bukatar taimakon na gaggawa, kina bukatar kiyi hankali game da abinda zaki fada.Zubarda ciki tare da yardar likita yanada alama iri daya data zubar ciki da ya faru da kanshi (ana kiranshi zubar ciki na kwatsam).Saboda haka, kina iya fadar abu kamar haka

 • Ban tabbatas da abinda ke faruwa ba.Na fara zubar jini
 • Ina zubar jini, amma banaji kamar jinin al'ada
 • Kawai a take na fara zubar jini kuma ina jin tsoro akwai damuwa.