Zubarda Ciki A Fannin Taimakon Jin Kai

An tsara darasin yanar gizo na The Medical Abortion (MA) da manufar kara sani akan, da kuma samun zubar da ciki da magani a fannin taimakon jin kai. Bayanin da zaka samu a wannan darasi zai taimake ka wajen tabbatar cewa zubar da ciki da magani ya zama amintacce, na samuwa kuma ba tare da illa ba. An shirya wannan darasi tare da hadin kai tsakanin Médecins Sans Frontières da www.HowToUseAbortionPill.org

HowToUseAbortionPill.org na da alaka da kungiya mai zaman kanta wanda ke da rajista a kasar Amurka 501c(3)
HowToUseAbortionPill.org na bada bayani don wayarwa ne kadai, kuma bata da alaka da wani kungiyar lafiya

Ɗaukar nauyi daga Women First Digital